Select a date and time slot to book an Appointment
Date Of Appointment
Akwai yiwuwar haramta Sallah bayan bullar cutar COVID-19 a Jihar. Kana
A cikin karshen makon nan ne aka tabbatar da cewa an samu wani mai dauke da kwayar cutar Coronavirus a jihar Kano. Wannan ne karon farko da cutar ta bayyana a Kano.
Wani Dattijo wanda ya taba rike Jakadan Najeriya a kasar waje ne aka samu ya na dauke da wannan cuta. Ana zargin cewa wannan Bawan Allah ya kamu da cutar ne a Legas.
A dalilin haka ne gwamnatin jihar Kano ta yi wuf ta fara daukar matakai domin kare rayukar dinbin miliyoyin mutanen da ke zaune a Garin Kano daga wannan muguwar cuta.
Wannan labari ya zo ne a daidai lokacin da hukumar NCDC mai takaita yaduwar cuta ta kafa dakin gwajin COVID-19 a asibitin koyon aiki na Malam Aminu Kano da ke Jihar.
Kwamishinan kiwon lafiya na Kano, Dr. Ibrahim Tsanyawa, ya fadawa Daily Trust cewa an hana masu Keke-Napep watau A-daidaita-sahu daukar fiye da fasinja guda a lokaci daya.
We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!
Have a great day!
Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support