Kungiyar Tarayyar Turai ta bai wa gwamnatin Najeriya tallafin euro miliyan 50, a matsayin gudunmowarta ga kasar don yaki da
Mai taimakawa Shugaba Buhari kan shafukan sada zumunta Bashir Ahmad ne ya sanar da hakan a shafinsa na Twitter a ranar Talata.
Bashir ya ce shugaban EU Ambasada Ketil Karlsen ne ya sanar da ba da tallafin a wata ganawa da ya yi da Shugaba Buharin ranar Talata a Abuja.