by Sahara news
April 16th 2020.

Sakamakon zaben jin ra'ayoyin ku da muka gabatar


Kamar yadda muka kawo muku jerin sunayen wasu yan takara guda bakwai (7)

Ga yadda sakamakon ya kasance 

1. Atiku Abubakar -4


2. Aminu Waziri Tambuwal -18


3. Abubakar Bukola Saraki -2


4. Nasir El-Rufa'i -3


5. Rabiu Musa Kwankwaso -109


6.Babagana Umara Zulum -18


7. Ahmed Bola Tinubu -2


8. Ba ko ɗaya cikin su -  10

Wannan shi ne sakamakon da muka samu 
Mai karatu kaima ka iya zama alkali akan haka ka ziyarci shafin mu na Sahara News dan kayi kididdiga da kanka 

Zamu dau daga na daya zuwa na biyar dan mu kara jin ra'ayoyin ku

Muna godiya da gudunmawar ku da kuke ba mu .

Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support